Wq/ha/Ellen Brown

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ellen Brown

Ellen Hodgson Brown (an haife ta Satumba 15, 1945), maruciya ce ‘yar Amurka, lauya, mai magana a gaban jama’a, kumamai fafutukar sauyin magunguna da kuma sauyin tattalin arziki, musamman ajiyar kudin al’umma.

Ellen Brown a 2010

Zantuka

edit
  • Watakila kudi… na iya zama bawan dan Adam, a sauya shi daga na’urar muzgunawa, zuwa na’urar samar da wanzuwar arziki. Amma da fari babban bankin kasa ya kamata ya zamo bawan jama’a. Ya kamata a mayar da shi abun amfani jama’a, masu sauraron kukan mutane da kuma tattalin arziki.