Ella Baker (Disamba 13 ga wata, shekara ta 1903 zuwa Disamba 13 ga wata, shekara ta 1986) masaniyar hakkin ‘yan kasa ce ‘yar Afurka Ba-amurkiya...
Zantuka
edit- Cigaban mutum zuwa mataki mafi kololuwa don amfanin kungiya.