Wq/ha/Elizabeth Bibesco

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Elizabeth Bibesco

Princess Elizabeth (Asquith) Bibesco (26 Febreru), marubuciya ce kuma mawakiya ‘yar Indiya, wacce tayi fice a tsakanin shekarun 1921 da 1940.

Elizabeth Bibesco, circa 1919

Zantuka edit

Haven (1951) edit

  • Amfanin mai wani zai yi idan kawai za’a iya fuskantar sa da kalaman da suka dace?
  • Albarka ga wadanda suke bayarwa ba tare da sun tuna ba kuma ya dauka ba tare da ya manta ba.
  • Hunturu kan janyo abunda bazara ta yi fenti.