Elena Ferrante (an haufe ta a shekarar 1943), marubuciyar nobel ce ‘yar Italiya.
Zantuka
edit- A’a, ban taba tsara labarai na ba. Dan karamun bayani kan iya sa in rasa ra’ayi akan abun gaba daya. Ko da dan gajeran maganan baki kan iya sa in ji ra’ayin labarin a zuciyata ta bace. ina daya daga cikin mutanen da ke fara labari da dan muhimman bayanan labaran a zuciya. Sauran kuma za’a kare su ne layi bayan layi.
- Game da maganarta ta karfafa gwiwa “My Brilliant Friend” a cikin “In a rare interview, Elena Ferrante describes the writing process behind the Neapolitan novels” in Los Angeles Times ( 17 ga watan Mayu, shekara ta 2018)