Wq/ha/Elections in Nigeria

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Elections in Nigeria

Zabe a Najeriya nau'i ne na zabar wakilan gwamnatin tarayyar Najeriya da jihohi daban-daban a jamhuriya ta hudu a Najeriya.

ZanceEdit

Dimokuradiyya, a cewar Ross Feingold [sic], ana daukar tsarin gwamnati mafi cancanta saboda ikon zabi ya rataya ne akan mutane. "Amma lokacin da aka canza wannan karfin ikon kuma 'yan kasa sun rasa tasirin su, ana yin barazana ga hakkin tsarin". Wannan shine inda muke a Najeriya a yau domin zabin da ‘yan kasa suke yi da kuri’unsu na kara zama marasa amfani. Kuma wannan barazana ga ‘halaccin tsarin’ na zuwa ne daga kotunan mu, ciki har da kotun koli a kasar da yanke hukuncin ba kawai na karshe ba ne amma ya shafi na kananan kotuna.