Ela Ramesh Bhatt (7 September 1933 – 2 November 2022), ta kasance ma’aikaciyar zamantakewa ta musamman ‘yar Indiya, mai shirya taro, kuma mabiyar tafarkin Gandhi.
Zantuka edit
- …tunawa da ita dangane da kishin ta na musamman ga cigaban mata a cikin al’umma.
- Shugaban Kasar Indiya a wajen kaddamar da kyautar Indhira Gandhi na kyautar zaman lafiya. SEWA).Template:Wq/ha/Cite web