Duniya na nufin sashin duniyoyi da mutane, dabbobi da kuma tsirrai ke rayuwa. A kimance dai duniya itace duniya ta uku daga rana.

AzanciEdit
- Duniya makaranta
- Umar M. Shareef (2016), Best of Umar M. Shareef
- Duniya budurwar wawa
- Duniya budurwar wawa, Dan Fulani (1982). Hudahuda Publishing Company, Zaria [Nigeria], 1982.
- Ita duniya kamar makaranta ce, idan baka koya darasinta ba, zakai ta maimaita aji ne
- Karin maganar Hausawa
- Indai duniya ce, ta isa mutum riga da wando
- Karin maganar Hausawa
- Ita duniya wanda ba'a haifa ba ma jiranshi ta ke.