Wq/ha/Dorrit Moussaieff

< Wq | ha
Wq > ha > Dorrit Moussaieff

Dorrit Moussaieff(Hebrew & Bukhori: דורית מוסאיוף;an haife shi 12 ga watan Janairu, shekara ta 1950) haifaffiyar Izra’ila ce ‘yar kasar Bitaniya da Ice land wacce ta zamo matar shugaban kasar Ice land, mai kera kayan ado, marubuciya,‘yar kasuwa kuma masaniyar zamantakewa.

Dorrit Moussaieff tare da mijin taa lokacin bikin sarauta a Stockholm 2010

Zantuka

edit
  • Ísland er ekki lítið land. Ísland er stórasta land í heimi.
    • Ice land ba ‘yar karamar kasa bace. Iceland ita ce kasa mafi girma a duniya.
    • Said in Beijing (2008-08-22) and quoted in "Stórasta Land I Heiminu," DS.iv (2008-08-22). Note: "Stórasta" is more of a lapsus linguae than "most big," as to a native Icelandic speaker it would sound much worse grammatically than in English.