Wq/ha/Djuna Barnes

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Djuna Barnes

Djuna Barnes (June 12, 1892 – June 18 1982), ta kasance marubuciyar nobel da wasan kwaikwayo kuma mawakiya.

Rayuwa ba don a rika baka labari bane, ku kira shi da karfi yadda kuke so, ba zai fada wa kansa ba.

Zantuka edit

  • New York cibiyar tattaruwar mutane ce, itace birni kacal da mawuyaci ne ka samu asalin dan Amurka.
    • Greenwich Village as It Is, in Pearson’s Magazine (October 1916)