Wq/ha/Didi Akinyelure

< Wq | ha
Wq > ha > Didi Akinyelure

Didi Akinyelure ɗan jarida ne ɗan Burtaniya/Nijeriya. A watan Yulin 2016, ta lashe lambar yabo ta BBC World News Komla Dumor. Ta kasance fuskar CNBC Africa na shirye-shiryen safiya kai tsaye na Open Exchange, Afirka ta Yamma.

Zantuka.

edit

Sa’ad da kaga wanda ya kama ka ko kuma ya fito daga inda ka fito, yana yin nasara ta wata hanya ko ɗaya, ko kuma ya tura ta kofa da aka gane ta ‘rufe’, hakan yana ba ka kwarin guiwar gaskata da kanka. Ra'ayin ta a wata hira A matsayinmu na mata, a cikin ƙoƙarinmu na samun nasara, dole ne mu tuna cewa mu bar kofa a buɗe don sauran mata su bi hanyar da muka bi. Ra'ayin ta a wata hira Don haka, idan kana da baiwa ta hanyoyi da yawa, yi amfani da dama kuma ka yi amfani da damar don zama duk abin da zaka iya. Ra'ayin ta a wata hira Duk da haka, don cin nasara a cikin salon, dole ne mutum ya kasance a bayyane. Ra'ayin ta a wata hira