Wq/ha/Diane Ackerman

< Wq | ha
Wq > ha > Diane Ackerman

Diane Ackerman,,,(an haife ta ranar 7 ga watan Oktoba a shikara ta 1948), ta kasance marubuciya, 'yar Amurka, mawakiya, kuma masaniyar zahiri, wacce ta yi fice da aikinta, A Natural History of the Senses.

Ta fara a matsayin abun al'ajanbi, kuma zata kare a cikin al'ajabi, amma wani irin kasa na rashin mutunci da kyawu ke tsakani.

Zantuka

edit
  • Bani so in zama fasinja a nawa rayuwar.
    • On Extended Wings (1985)
  • Bana so in kai karshen rayuwa ta in gane cewa na rayu tsawon ta. ina so in rayu a fadinta itama.
    • Kamar yadda aka dauko a cikin Meditations for Women Who Do Too Much (1991) daga Anne Wilson Schaef
  • Ina tsara gidan gona ta kamar yadda nike so in tsara rayuwa ta, tare da tsiburai na ban mamaki, launi, da kuma kamshi. Wani abun jan hankali na gidan gona shine yawan al'adun da take bukata.