Diana Abu-Jaber (Larabci: ديانا أبو جابر) marubuciya ce kuma farfesa ‘yar Amurka.
Zantuka..
edit- Ina yi kaman bana jin Larabci idan yayi mun magana a cikin jama’a, saboda lokacin da nike karama, Larabci wani al’amari ne na sirri a cikin iyali - ina tunanin cewa haka yake ga mafiya yawancin iyalai da suke bakin haure. Amma daga bisani bani so in yi magana da Larabci. Bana so in bambanta da sauran kawaye na ko kadan.
- Akan cewa a aikace bata so ta yi alaka da adalinta na mahaifin ta a cikin “An Interview with Diana Abu-Jaber” in CutBank (Fall 2005)