Diana, Princess of Wales, (Diana Frances; née Spencer;(an haife ta 1 ga watan Yuli, shekara ta 1961, zuwa 31 ga watan Agusta, shekara ta 1997), mata ce ga Charles III, (wanda aka sani a wancan lokacin da Yariman, Wales).
Zantuka
edit- Ana yawan fada mun a cikin 'yan uwana cewa nice mai kauri. Cewa banda wayau dan uwa na ne mai wayau. Kuma ina yawan kula da hakan. Nakan je wajen shugaban makarantar firamare ina mata kuka cewa ina ma ni ba sakara bace.
- Ta cewa koch Peter Settelen in 1992, kamar yadda aka dauko daga "Tapes reveal more from Princess Diana: NBC News exclusive: Inside the life of the late icon", NBC News (30 ga watan Nuwamba, shekara ta 2004)