Wq/ha/Deena Aljuhani Abdulaziz

< Wq | ha
Wq > ha > Deena Aljuhani Abdulaziz

Deena Aljuhani Abdulaziz,(Larabci: دينا الجهني;( an haife ta a ranar 26 ga watan Disamba, shekara ta 1975), ‘yar kasuwa ce, ‘yar sa’udi Arebiya, kuma edita.

Zantuka

edit
  • Na ki yarda in saba a yayin da na ji ra’ayin mai wallafawar ya ci karo da ra’ayin masu karatunmu da kuma rawar da babbar edita zata taka wajen cimma wadannan ra’ayoyi. Ina alfahari da abubuwan da na cimma a cikin wannan dan kankanin lokacin… Ya kasance abun da nike niyya tun farko in gina wannan muhimmin kuma nau’in Vogue na musamman daga farawa har matakin mujalla cikakka a layi daya da sauran nau’ukan Vogue.