Deborah Ann Harry (an haifi Angela Trimble; July 1, 1945) mawakiya ce 'yar Amurka, mai rubuta waka, 'yar talla kuma jarumar fim, wanda aka sani da jagorar wakokin new wave band Blondie.
Zantuka edit
"Debbie Harry akan fyade ga jaruman fim mata, fashi – da kuma dalilin da yasa take ji ta yi sa'a" (Oct 1, 2019) edit
"Debbie Harry on heroin, rape, robbery – and why she still feels lucky" in The Guardian (1 Oct 2019)
- Ina tunani dukkaninmu muna da matsalar mutunta kai kuma banda cikakkiyar fahimta akan hakan... kuma inaga saboda cewa aki na ne - in zama 'yar wasa kuma in janyo hankali kuma in rungumi jima'i - kawai kaman haka yake a sana'ar wasa.
- Akan kokwanto akan mutuncin ta.