Wq/ha/Dawn Burrell

< Wq | ha
Wq > ha > Dawn Burrell

Dawn C. Burrell, (an haife 1 ga watan Nuwamba shekara ta 1973), kuku ce, ‘yar Amurka, kuma tsohuwar ‘yar wasan dogon tsalle. Ta lashe kyautar zinari a yayin Gasar Ciki na IAAF na Duniya, a shekara ta 2001 kuma ta wakilci kasar Amurka a Gasar Rani a shekara ta 2000.

Dawn Burrell

Zantuka

edit
  • Zama daya daga cikin ‘yan wasan nan abu ne mai babban mamaki, saboda tarin ilimi dake nan, da kuma wakilan al’adu daban daban abu ne na musamman.
  • Gyara kanka abu ne mai muhimmanci, ka tabbata kana tunawa kanka cewa kadan ƙari ne.
  • Da kuma mayar da hankali da kuma dafa abinci na. Wadannan sune abubuwan da na dauka a tattare da ni.