David Gregory Bellavia, (an haife shi a watan Nuwamba 10 ga wata, a shekara ta 1975) tsohon sojan Amurka ne wanda aka ba shi lambar yabo ta girmamawa saboda ayyukan da ya yi a lokacin yakin Fallujah na biyu. Har ila yau, Bellavia ta sami lambar yabo ta Tauraruwar Bronze, Lambobin Yabo na Sojoji guda biyu, Lambobin Nasarar Sojoji guda biyu, da Crossungiyar Sabis ɗin Mahimmanci na Jihar New York. A cikin shekarar 2005, an shigar da Bellavia a cikin Hall of Fame na New York Veterans. Daga baya ya shiga harkar siyasa a Jihar New York ta Yamma. Bayan an ba shi lambar yabo ta girmamawa a ranar 25 ga watan Yunin shekarar 2019, Bellavia ta zama ta farko, kuma a halin yanzu kawai mai karɓar Medal of Honor don hidima a lokacin Yaƙin Iraki.
Babban Red One shine kashin bayan sojojin Amurka. A kwanakin nan, a wasu lokuta ƙungiyoyin iska a cikin manyan jaridu sun mamaye shi. Runduna ta 1st infantry, tare da Ramrods a saman mashin, sun yi nasara a kowane yakin da ta yi tun shekarar 1918.
Aiki mafi sauki a duniya shine jagoranci. Aiki mafi wahala shine bi. Dole ne ku amince da wannan mutumin a gaba. Dole ne ku amince da jagorancin su kuma kuyi abin da ake bukata don kada ku zama mafi rauni a cikin sarkar.
Ka zama kerkeci- kawai yana shakar iska da wari. Komai yana tsayawa. Duk jikinka ya daskare. Baka numfashi. Ba ku tunani. Duk abin da kuke yi shine zama tunani guda ɗaya, mai da hankali: Akwai barazana anan kuma yana buƙatar saukar da ita.
Zantuka
editA shekarar 2020s Hirar Jaruman Zamani (a shekarar 2020). Warriors na zamani: Labaran Gaskiya Daga Jarumai na Gaskiya ta Pete Hegseth. New York: HarperCollins Publishers. Bugu na farko Nuwamban shekarar 2020. A cikin shekara ta 2004 a Fallujah, mun shiga cikin ayyukan wuta kai tsaye da yawa. Mun hada ido da abokan gaba. Kuma mun rasa maza. Wannan kwarewa ce ta daban, rasa wani ta haka. Wani abune sabo. Rasa wanj ta wannan hanya. Dole kayi bayanin haka, bawai kawai abun ya faru ba, wani yasa hakan ya faru. Wannan mutumin yana nan. Fadan gida, musamman a unguwan talakawa, babu tinanin zakaji. Kamar kana cikin dabbobi a rigar mutane. Kamar, ina jin warin mutumin. Naga kofin sha na daban a saman kanta an rufe komai. Akwai kwayan cheese a plate. Akwai mutun nan. Xaka zama xaki. Komai zai saya. Jikinka zai sankare. Baza kai nunfashi ba. Ba zakai tunani ba. Ko me kke kai daya, kayi tunani me zurfi. Akwai damuwa anan ya kamata a dau mataki.
- P 230
- Ana ta fada min ba role dina bace. Ina da wayau da yawa. Munyi aiki sosai dan ya zama likitan hakuri. Eh, na zata, kayi aiki ta kuru dan na samu mafita.
- p 231
- sojoji su taimaka kyauta ce me girma da zaka iya samu. Sanin cewa ka shiga matsala babba kuma ka fitan ka lafiya itace babban nasara. Ka fita daga cikinta saboda ba ruwanka. Ina yima wasu mutane ne. Bawai saboda ni bane. Saboda mutane ne.
- p 233
- babu laifin SEAL da Green beret da special operations unit. Manya ne. Akwai tsaka tsakiya, mutane na fita sunayin yafi na tsaka tsakiya. Sune wakilan dana yarda dasu na American ethos. Abune wanda ke cikin DNA namu, mun same shi daga kasar nan. Bamu tsoro. Mutane na tambaya na, "meye kafi tsoro a duniya?" Ansa ta itace ina tsoron tsoro. Ina tsoron na zama ina tsoro. Dole ka zama kafi karfinta a duk bangare na rayuwarka ko tambayan yarinya fita cin abinci, neman aiki, jashe kyankeso a cikin kichen. Akwai abubuwan da Dole se ka fuskan ta.
- p 234
- Na yarda cewa abokai na daban ne. Muna yawan magana akan abubuwa ta yadda be kamata ba. Wani zubin abokai na saka cikin matsala saboda abune me wahala ka koma baya kuma kowa gaba yake. Aikin dake da sauki a duniyar nan shine. Biyayya yafi wahala. Ya kamata ka yarda mutumin dake gaban ka. Ya kamata ka yarda da koyarsu kayi duk yadda zakayi karka yadda ka zama rago a cikin su.
- p 234
- na gane abunda yafi muni a cikin halittu, haka yake.....kamar yadda bauwan Allah yake zuwa. Zaka yarda Allah keyi ko a cikin halin kunci. Ba America kadai ba, da makiya. Makiya nayin abubuwa masu kyau ga juna saboda suna ciki tare. Bai sani na bar harbi, yana sa na girmama shi, ya chanza min rayuwa na har'abada, saboda bada dakaru muke yaki ba, bada yan yahoo muke yaki ba. Muna yaki da wandanda shiga hanyar mu,suka yarda da ita, zasu mutu saboda ita.
- p 238
- muna da kasuwanci a filin yaki, amma idan aka gama, zaka kalli baya kuma yace," ina fata ko wani mutum a kasar nan ya kalli bako da mahimmanci kamar kowa. Zan gode maka, baza kasan sunana ba, baza ka biya ni ba, zanyi duk da haka. Abinda na gani kusa shine yadda ke sadaukar da gangan basu da kansu ba.
- p 238-239
- ban taba tunanin akan girma lokacin da nake. Tarihi itace abinda sukafi lokacin da zasu mutu. Amma yanzu na gane me yasa tarihi keda mahimmanci.
- p 240
- yana da kyau a samu banbancin raayi, da amsuwa da yan jarida. A yau, ko wa na da nashi raayin akan. COVID 19 ya faru, muna bincike mu daura a facebook ko wani waje. Abinda muka kasa gane inda akayi material din, namu fahimtar. Kowa najin wani iri a komai. Muna ma millenia panti baki: mutanen karnin nan suna da gazawa,maganar gaskia zamanin iyayen mu sunyi. Muna daga cikin yan tomatir, muna rayuwa a gidan iyayin mu har se munkai shekara ashirin da biyar. Se twin tawa ta fadi. Ko wani zamani zaa kwada su. Wasu daga cikin mutane zasu amsa kiran. Abin lura, na yarda suna harbi a tare. Nayi aiki tare da wadanda basu san George W. Bush da kuma dalilan na tafiya yaki. Yanzu basu zabi shugaba trump ba. A lokacin yaki, sun cece ni rayuwa ta suka tabbatar da na isa gida. Wadannan mutanin yan'uwa ne. Ina son su har karshen rayuwa ta. Muna musun a duk rana, amma muna ganin fiya da haka.
- p 240-241
- hanya daya da zamu cike gurbi shine idan muka gane kowa na da amfani a wasan. Kowa seyi aiki. Haka na nufin kowa se ya shiga aikin soja, mu kara dawo da shi? Aah, dole muyi wani abu akanyin wani abu ga akan kanmu. Dole mu fahimce haka a matsayin mu na soja, mayaka, munyi ransuwan kama aiki, da dokokin USA. Muna kare takaddu da abinda takaddun ke wakilta. Mun zabi zama cikin rashin jindadi saboda wasu su zama cikin jindadi. Ba muyi ba dan kanmu.
- p 241
ka tuna da Ramrods (a shekarar 2022)
ka tuna da Ramrods: rundunar yaki na brotherhood da natsuwa. Mariner books. Ko wani sakin layi daga littafin ne.
- babban abinda nake dana sani barin aikin dana jima ina so. Naso na kwada a gida, sai dai yakin yayi karfi. A chan waje, na sani kuma ina da manu fa. Ka rayu akan gabar tashin hankali. Ko wani numfashi cikin tashin hankali. Kana rayuwa cikin wani hali. A kauyukan kudu na new york, yanayin rayuwa na chanzawa. Kana shan wahala a biyan haraji, akan motan da ba tabbas. Gidan nasan kyara, simintin kasa na kitchen na bukatan gyara, duk wani dubaru da matakai shike bada bayanin rayuwarka. A waje, a filin yaki, babu ruwan mu da wannan. Babu ruwanmu da. Jakudewar su na tafiya. Komai na tafarfasa har kasa: zaka iya tasowa sama? Idan kayi, zakaji kamar kai tauraro ne. Ba komai- babu kwaya a duniyar- zaka. A waje na.
- p xii
- Su Ramrods suna daga cikin infantry division. Fina finai da sukayi tashe suka dau hankali a fada tun daga farko sannan harzuwa europe a yakin duniya na biyu II. Yakin farko anyisa ne akan manyan yakokin America na daya I. Naga fadan hannu na shekara biyar a Vietnam kafin a maidani Germany da fuskanta warwas a yakin karshe. Mai kai baki kato shine kashin bayan bataliyan america, wadannan kwanaki, wani zubin ana lullube bangaren airborne ga yan jarida. Bangaren sojojin kasa na farko, dake da Ramrods9 a samar kibiya, yaci ko wani yaki da yayi tun a shekara ta 1918.
- p xii
ZANTUKA AKAN BELLAVIA
edit- david bellavia itace mutun na farko da a yakin Iraq data amsa babban lambun yabo, kyautar ban girma. A Yunin shekarar 2019, a gidan taron farin gida, david ya shiga American. Yana daga cikin mutun 3,525 suka samu tun lokacin da aka kirkiro ta a 1861. David yana godiya katse wansa cikin wadanda aka a yaki na biyu na fulluja a shekarar 2004, bayan kafa abubuwa a tasre.
- Pete_Hegseth mayakan zamani ( new york broadcast books, 2020)
- p 230
- mutumin buffalo, new york. David ya girma cikin yara hudu shine karamin. Kakarshi, Joseph brunacini, yana jin maganar sa. Kaka pa yayi aikin soja lokacin Normandy campaign kuma anbashi lambar girmamawa na bronze star..... bayan gama Jami’ar buffalo, an saka shi a aikin soja a 1999, an aje shi a bataliyan masu daukan aiki saboda dan karamin dansa ya samu kulawa na lafiya. David a hankali ya zama mayaki. Yayi aiki a kosovo da operation iraq freedom I da II. David yabar aikin soja a shekarar 2005 sannan shi ya kirkire vets for freedom, da kuma kungiyar advocacy na combat veterans da filin yaki. Yayi aikin rohoto a yskin Iraq kafin ya dawo America, yana rayuwa a new york da matarsa da ya ransa uku.
- Pete_Hegseth mayakin zamani (new york broadside book a shekarar 2020).
- p 231
- hukuncin david a matsayin na squad leader lokacin operation phamtom fury a Fallujah Nuwamba 10 ga wata, shekara ta 2004, yayi magana akan mahimmancin sa da sauran members din kungiyar. Ana fuskantar gini sha biyu. Sun shiga tsarin se suka aka ta harbi da mashin gun. Kwantar bauna aka musu tarko, sojoji biyu sunji ciyo, sojojin david na neman agaji. David ya shiga ciki, ya dawo da bindugun, da farko tare da wani soja se shi kadai, kamar yadda aka a lamabr girmamawa "kayi aiki da tunani wajen ceto abokan aiki. Staff Sergent bellavia ya tabbatar da an gama da gidajen makiyan mu, mun kashe yan ta'adda hudu, munjima biyar ciwo. Mazantakar bellavia, bai damuwa da lafiyarsa ko kansa, sannan baida san kansa, mutun ne mai kwar jini wanda ke tsaye ga al'adun sojoji kuma yake nunawa a jikinsa da sojojin united state of america".