Wq/ha/David Aaronovitch

< Wq | ha
Wq > ha > David Aaronovitch

David Morris Aaronovitch (an haife shi 8 ga watan Yuli, shekara ta 1954) dan jaridar kasar Ingila ne, mai gabatar da labarai kuma marubuci. Shine marubucin Paddling to Jerusalem: An Aquatic Tour of Our Small Country (a shekarar 2000),, Voodoo Histories: the role of Conspiracy Theory in Modern History (2009) da kuma Party Animals: My Family and Other Communists (2016). Ya lashe lambar yabo ta Orwell Prize don aikin jaridar siyasa a 2011, da kuma lambar yabo na “marubucin babi” na Abun da takaddu suka ce a shekara ta 2003. Yayi aiki da gidan jaridu irin su The Independent, The Guardian da kima The Times.

David Aaronovitch a shekara ta 2012

Zantuka

edit
  • [A kan mahaifiyar shi] Ta kasance bata goyon baya idan na bar gashi na yayi tsawo, kuma haka zalika bata goyon bayan cewa bayan wasu ‘yan lokuta na yanke shi. Ina da ra’ayin, a kaina, in bar shi yayi tsawo.