Wq/ha/Daniel Abraham

< Wq | ha
Wq > ha > Daniel Abraham

Daniel Abraham, (an haife shi a ranar 14 ga watan Nuwamba shekara ta 1969), ya kasance marubucin, tatsuniyoyi/kimiyya, wanda aka zaba don lambar yabo, ta Hugo dan Amurka...

Ina so a fahimci shedanu na kuma a yafe masu

Zantuka

edit
  • Ina sauraren Tim Powers yana magana akan cewa bai so a ci galabar shedanun sa, yana so kawai a wulakanta su ne kuma a halakar da su. Sai na yi tunanin, bani son haka. Ina so a fahimci shedanu na kuma a yafe musu ne.