Wq/ha/Dan Abnett

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Dan Abnett

Dan Abnett (an haife shi a ranar 12 Oktoban 1965), marubucin littattafan ban dariya ne da littattafan almara dan Burtaniya.

Dan Abnett a shekara ta 2010

Zantuka (Warhammer 40,000 Works) edit

Fatalwar Gaunt (jerin labarai) edit

First & Only edit

  • Bayani: idanun su suka hadu na ‘yan dakiku, musayar kallon na da matukar shauki…

Tushen labari edit