David Herbert Lawrence,(an haife shi 11 ga watan Satumba, a shekara ta 1885 –zuwa 2 ga watan Maris a shekara ta 1930), marubucin littafin nobel ne, dan Ingila, mawaki, marubucin wasanni, kuma mai zane, wanda yake wallafa ayyukansa a matsayin, D.H Lawrence.
Zantuka
edit- Na riki iyayentaka a matsayin bangare mafi muhimmanci na abun da bai shafi sana’a ba.
letter...
- Wasika zuwa ga Blanche Jennings (15 ga watan Afrilu, shekara ta 1908), Letters of D.H. Lawrence (shekarar 1979), edited by James T. Boulton
Category:Wq/ha]]