Wq/ha/Cutar da Mata

< Wq | ha
Wq > ha > Cutar da Mata

Cutar da Mata, halayya ne na cutarwa, wanda ake cutarwar, kuma mafi yawan su mata ne ko ‘yan mata.

Fostan wata mata ‘yar Bulgeriya tana rokon mutane da su bude idanun su akan Bulgarian poster urging people to open their eyes about domestic cutar da mata.


Zantuka

edit
  • Duka mun girma a wani al’ada wanda ake daukan jikin mata a matsayin abubuwa, wani abu. […] Hakika, hakan na tasiri ga mutuncin mata. Har wayau ya kan yi kisan mummuke gare su. Yana kirkirar wani yanayi wanda ake samun yawaitar cutar da mata. […] Mayar da dan-Adam wani abu yana daga cikin mataki na farko dayake nuna karara cutar da wannan mutumin.
    • Template:Wq/ha/W, as quoted in Feminism in the Worlds of Neil Gaiman: Essays on the Comics, Poetry and Prose, p. 71. Editors Tara Prescott, Aaron Drucker. Editorial McFarland, 2012. ISBN 1476600929.
  • Game da tsantsar cutar da mata,

Zan tuna wani abu a tarihi da zai yi daidai da tawayen Matsalar ba.

    • Gandhi da Anarchy daga Sir Sankaran Nair, Tagore and Co., Madras, 1922