Cuba wacce, aka kuma sani da Jamhurriyar Cuba, kasa ce da ke dauke da tsibirin Cuba, Isle of Youth da dai sauran kananun tsibirai. Cuba na nan a arewacin Caribbea, a gabar tekun Caribbea.
Zantuka
edit- Cuba na daukar kasar Venezuela a matsayin yankin mulkin mallaka — suna shigo da abinci, magunguna, diesel, gas daga Venezuela zuwa Cuba duk da cewa Venezuela tana samun ɓarna daga dukkanin su. Dakarun Cuba sun zagaye Maduro. Ma’aikatan kwanton bauna na Cuba sun yayyabe kasar.
- Opening Statement to the Senate Foreign Relations Committee on the Situation in Venezuela, 4 ga watan Agusta, shekara ta 2020
- Ko kun san cewa fiye acikin likitoci 1200 da suka yi yaki da cutar Covid-19 a fadin duniya, mafi akasarin su mata ne? Shiga wannan kamfe don basu lambobin yabo na Nobel Prize.
- Medea Benjamin, Twitter (21 ga watan Yuni, shekara ta 2020
- Fidel Castro ya ce, maimakon sanya hannun jari na makudan kudi a wajen kera makaman kare dangi, ya kamata masu iko su sanya hannu jari a wajen bunkasa binciken kiwon lafiya kuma a sanya kimiyya a wajen hidimar ‘yan-Adam, wajen kirkirar kayan kiwon lafiya da rayuwa, ba mutuwa ba.