Corinna Jane Adam, (an haife ta ranar 31 ga watan Junairu, shekara ta 1937, zuwa 8 ga watan Maris, shekara ta 2012), kuma. an santa da sunanta na aure Corinna Ascherson, ‘yar jarida ce, ‘yar Burtaniya, musamman jaridun New Statesman, The Guardian, da kuma The Observer.
Zantuka
edit- Sheila Aitkenhead ‘yar shekara 38 ce a duniya, tana da ‘ya’ya hudu, kuma tana fama da cutar cancer iri-iri. Tana da matukar kyawu, lafiya da kuma tunani. A yaushe ne zata so ta kashe kan ta? “Iya yadda nike nuna damuwa ta”. An fada wa ‘ya’yan ta.
- "Television: Euthanasia" The Guardian (29 ga watan Yuli, shekara ta 1980 p. 9)