Coraline Ada Ehmke, ma’akaciyar bunƙasa software ce, mai fafutukar budaddiyar ilimi wacce ke zaune a Illinois.
Zantuka
edit- Dabi’u da ake ikirari amma basu sauya hali ba dabi’u bane na gaske, karyayyaki ne da muke fada wa junan mu.
- Antisocial Coding: My Year at GitHub (July 5, 2017