Wq/ha/Claudia Alexander

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Claudia Alexander

Claudia Alexander (May 30, 1959 – July 11, 2015), mai binciken kimiyyace 'yar Amurka wacce ta kware a fannin Geo-physics da kimiyyar duniyoyi.

Claudia Alexander

Zantuka edit

  • Akwai kishi da yunwa mai zurfi na kara sani akan sararin samaniya, watakila saboda al'amarin Star Trek.