Chrystos, (an haife ta 7 ga watan Nuwamba, shekara ta 1946), mai fafutukar hakki ce, kuma marubuciya, ‘yar Amurka.
Zantuka
edit- w:Gloria Anzaldúa, tsohuwar ƙawa, da Chrystos, sabuwar ƙawa, sun ƙarfafa mun gwiwa wajen rubutu akan ta’addanci.
- Melanie Kaye/Kantrowitz, "Acknowledgements" in The Issue Is Power (a shekarar 1992).