Christy Essien Igbokwe, (an haife ta 11 ga watan Nuwamban, shekara ta 1960 ,zuwa 30 ga watan Yuni, shekara ta 2011), mawaƙiya ce, ‘yar Najeriya, kuma jarumar fim. Wacce ake cewa, “Macen Waƙar Najeriya”. Tayi fice da wakokinta irinsu “Seun Rere" Tete Nula, Ife, Hear the Call da kuma Give me a Chance.
Zantuka
edit- “Ni annabi ce, ina ganin mala’iku”
- Sirrin Aure? Kada Ki So Mijin ki
- “An saki albam dina a shekara ta 1976, a lokacin ina da shekaru 16 a duniya”