Wq/ha/Christina Applegate

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Christina Applegate

Christina Applegate (an haife ta Nuwamba 25, 1971), jarumar fim ce ‘yar Amurka, wacce ta yi fice da rawar da ta taka a cikin shirin Married… with Children.

Zan kasance ina da nonuwa masu ban sha’awa har lokacin da zan kai shekaru 90, saboda haka akwai wannan. Zan kasance mai nonuwa na musamman a gidan raino. Zan zoma abun hassadar kowacce mace dake ke teburin abinci.

Zantuka edit

  • Zan kasance ina da nonuwa masu ban sha’awa har lokacin da zan kai shekaru 90, saboda haka akwai wannan. Zan kasance mai nonuwa na musamman a gidan raino. Zan zoma abun hassadar kowacce mace dake ke teburin abinci.
    • A yayin intabiyu a Good Morning America a kan aikin gyaran mama da tayi wato mastectomy. (August 19, 2008)