Wq/ha/Christiana Figueres

< Wq | ha
Wq > ha > Christiana Figueres

Karen Christiana Figueres Olsen ,(an haife ta 7 ga watan Agusta, shekara ta 1956), ma'aikaciyar, diflomasiyya ce, 'yar Costa Rica. Ta kasance babbar sakatariya ta Majalisar Dinkin Duniya, akan abubuwan da suka shafi sauyin yanayi.

Christiana Figueres (2018).

Zantuka

edit

Interview ( shekarar 2022)

edit
  • Idan bamu shawo kan sauyin yanayi a cikin lokaci ba, ba zai zama wani bambanci ba akan abunda mukayi akan haƙƙoƙin dan-Adam, akan ilimi ko akan lafiya, saboda cewa rusa duniya zai zama abu mafi muni, komai zai fadi tare da shi.