Chinelo Anohu, (an haife ta a ranar 31 ga watan Maris, shekara ta 1973), lauya ce, ‘yar Najeriya. Itace CEO, na Kwamitin Fansho ga Ƙasa, wato (PenCom).
Zantuka
edit- Yanzu kawai game da duba da kai ne akan abun da za ka iya da kan ka,
- Abubuwa suna da haɗari sosai idan bamu san hadarin su ba.
- Annoban ya maido gida zuwa ga nahiyar matakin dogaro akan komai.
- Har yanzu muna koyo, kuma za mu ci gaba da koyo saboda COVID-19 yana da ɓarna kuma yana da tasiri sosai wanda ba ma tunanin lokacin koyo ya ƙare.
- [1] Daga wata tattaunawa (Afrilu 26 ga wata, shekara ta 2021.)