Wq/ha/Cheshe Dow

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Cheshe Dow

Cheshe Dow (an haife ta 1979) ta kasance marubuciya, mawakiya, ‘yar kasuwa, kuma tana da ilimin aiki sosai akan ayyukan kudi, doka, da kula da abubuwa masu hadari.

Zantuka

edit
  • Na yi imani cewa kana aiki tukuru fiye da kowa idan sunanka ne a jikin kofa.
  • Abubuwan da suka bayyana Botswana da Batswana labari ne wanda bamu jarumtar fadin sa.
  • Ya shafe mu duka a yayin da tsarin ilimin mu bai wa ‘ya’yan mu amfani ba.

Manazartan Waje

edit