Charles Robert Darwin (12 ga watan Fabrairu, shekara ta 1809 zuwa 19 ga watan Afrilun shekarar 1882), ya kasance Bature masanin halittu, masanin tsarin kasa, masanin kimiyyar ilimin halittu, wanda yayi fice akan yayi fice dangane da gudummawar sa ga kimiyyar juyin halitta.
==Zantuka==
Tafiyar Beagle (1839)
edit- Kasa ba ta taba cigaba, face tana dauke da wasu nau’in mutane, da suka ginu akan ka’idojin doka da kuma karamci.
- Babi na VII: "Excursion to St. Fe, etc.", shigarwa na ranakun 18-19 ga watan Oktoban shekarar 1833, shafi na 165