Wq/ha/Charles Abbott, 1st Baron Tenterden

< Wq | ha
Wq > ha > Charles Abbott, 1st Baron Tenterden

Charles Abbott, 1st Baron Tenterden 7 ga watan Oktoba, shekara ta 1762 zuwa 4, ga watan Nuwamba, shekara ta 1832), ya kasance barrista dan Burtaniya kuma alkali wanda yayi alkalanci a kotun Mai girma Kings Bench a tsakanin shekarar 1818 da shekarar 1832.

Zantuka

edit
  • Ya dace ace an gabatar da adalci da tsananin kulawa.
    • Rex v. Bowditch (1818), 2 Chit. Rep. 281.