Cecilia Eusepi (17 February 1910 – 1 October 1928) Servite ce 'yar kasar Italy wacce Cocin Katolika ta karrama bayan mutuwar ta.
Zantuka edit
- Yana da kyau ka mayar da al'amurran ka ga Yesu wanda ya bayar da kan shi saboda mu.
- Zantuka daga Angelus by Benedict XVI (17 June 2012).