Wq/ha/Catherine ta Genoa

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Catherine ta Genoa


Saint Catherine ta Genoa Caterina Fieschi Adorno, 1447 – 15 September 1510), ta kasance saint na Cocin Katolika ‘yar Italiya.

Saint Catherine daga Mastan Frankfurt
Ni, na kasance Ubangiji, babu kuwa wani wanda na fi sani face ubangiji

Zantuka

edit
From, Martin Buber, Ecstatic Confessions
  • Ga ubangiji rayuwa ta take, ni kaina, karfi na, murna na, da kuma muradai na, amma wance kaza, wane kaza da ake yawan kira… A zahirin gaskiya ban san abun da Ni din yake nufi ba, ko Nawa ne, ko muradi, ko abu mai kyau, ko murna ba.
    • Shafi na 108
  • Na samo ma kai na da izinin Ubangiji koshi ba tare da abinci mai gina jiki ba, soyayya ba tare da tsoro ba.