Catherine Lacey (an haife ta 9 ga watan Afrilu, shekara ta 1985), marubuciya ce ‘yar Amurka.
Zantuka
edit- Ka tambaya idan cewa kasancewa tare da wani yana taimakawa ne ko cutarwa, ko kuma wani irin tasiri gare shi a wajen aiki. Inaga ya danganta da waye wannan mutumin kuma su waye ke da dangantaka da su. A cikin dangantaka, muna sane abokin, tarayyar mu ke juya mu ta hanyar da ta dace ko akasin haka, wanda duka ba makawa ke fara aiki.
- Ina ƙaunar hakan! Nakan yi rubutu akan duk wani abu na rauni ko rashin dadi na rayuwa na a wannan lokacin, ko da kuwa hakan na nufin rubutu akan labarin da bai shafe rayuwa ta ba kuma bai faru ba. Shauki na labarin nobel ya zamana yana da alaƙa da al’adar rayuwa ta.