Wq/ha/Cate Blanchett

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Cate Blanchett

Catherine Élise "Cate" Blanchett, AC (an haife ta Mayu 14, 1969) jarumar fim ce da gidan wasanni 'yar Ostreliya.

Idan ina da dama ta kaina, idan ina da sa'a sosai, idan zan iya kasancewa a gaba a daukakin rayuwa ta — babban hankalin tsammani da jin dadi ba tare da akasin hakan ba — hakan zai zamo yanayin mafi dacewa.

Zantuka edit

  • Idan ina da dama ta kaina, idan ina da sa'a sosai, idan zan iya kasancewa a gaba a daukakin rayuwa ta — babban hankalin tsammani da jin dadi ba tare da akasin hakan ba — hakan zai zamo yanayin mafi dacewa.
    • As quoted in Vanity Fair, Vol. 62, (1999)
  • Ni a tunani na kawai, aure ya danganta da lokacin mutum ne. Aure tsautsayi ne; ina nufin, ba shi da tabbas – wa ya sani ko zaku kasance tare har abada? Amma dukkan ku kun ce; 'Zamu gwada wannan dama da zuciya guda daya'.