Carrie Chapman Catt, (An haife ta 9 ga watan Janairu, a shekara ta 1859 – ta mutu a ranar 9 ga watan Maris, a shekara ta 1947),‘yar Amurka ce, wacce tayi fafutukar haƙƙin mata a karni na 19, kuma wacce ta jagoranci kamfe na Gyaran Kundin Tsarin Mulkin Amurka na Goma-sha-Tara.
Zantuka
edit- Ga abubuwa mara kyau da ke bukatar turjiya, ga abubuwa masu kyau da ke bukatar tallafi, Ga nan gaba dake da nisa, Ku baiwa kan ku.
- An ɗauko daga Great Women of the Suffrage Movement (We the People: Industrial America) daga Dana Meachen Rau (2005).