Carina Lau Kar-ling (Chinese: 劉嘉玲), (An haife ta 8 ga watan Disamba, a shekara ta 1966), jarumar fim ce ta Canada, 'yar asalin kasar Hong Kong...
Zantuka
edit- Ina cewa, kada ka taba karaya da mafarkin ka. Kaddara tana far maka a lokacin da baka tsammani, amma matsawar ka shirya mafarkin ka zai zamo gaskiya.
- "How Hong Kong actress Carina Lau rose to stardom from her ‘mainland girl’ roots, overcame topless photos scandal and wed Tony Leung Chiu-wai" in SCMP (31 ga watan Agusta, shekara ta 2023)
- Ba lallai bane mutum mai aiki tukuru ya yi nasara, amma tabbas mutum mai nasara mai aiki tukuru ne.
- "How Hong Kong actress Carina Lau rose to stardom from her ‘mainland girl’ roots, overcame topless photos scandal and wed Tony Leung Chiu-wai" in SCMP (31 ga watan Agusta, shekara ta 2023)