Julian Edwin "Cannonball" Adderle,(An haife shi 15 ga watan Satumba, 15 a 1928 – zuwa 8 ga watan Agusta,a shekara na 1975), ya kuma samo asali ne daga Tampa, Florida, mawakin saxophone ne...
Zantuka
edit- Ina yawan komawa (zuwa ga Duke Ellington), shi a gare ni shine mafi daukaka da aka taba yi kuma kuma masanin falsafar jazz da nafi so, kamar haka.
- Intabiyu daga "Chicago SEED" (Nuwamban shekarar 1968)
- Babu nan gaba ba tare da baya ba kuma duk wanda bai san ainihin inda jazz ta fito ba bai da ikon zai yi yunƙurin tsara inda zata bi.
- Intabiyu daga "Chicago SEED" (Nuwamban shekarar 1968)