Wq/ha/Budurwa

< Wq | ha
Wq > ha > Budurwa

Budurwa yarinya mace ce da bata taba jima’i ba, ko kuma a takaice, mace ko yarinya da bata taba aure ba.

Budurwa

Zantuka

edit
  • Akwai abubuwa guda uku wanda suke mafi kyawu a wuri na, da, kuma hudu wanda ban san komai game da su ba: yadda kerkeci ke yi a sama; yadda maciji ke yi a saman dutse; yanda jirgin ruwa ke yi a tsakiyan teku; da kuma salon namiji a wajen yarinya.