Emecheta OBE (July 21, 1944 – 25 Junairu 25, 2017) ta kasance marubuciyar littafin nobel haihuwar Najeriya. Buchi ta rubuta tarihin mutane da dama da kuma ayyukan yara.
Zantuka edit
- Acikin duka littattafai na na nobel... ina fuskatar matsaloli da wariyar launin fata da dama wanda hakan ba sabon abu bane ga Bakar fata a Turai.
- Akan muhimman jigogin ta “Interview with Buchi Emecheta” (Philip Emeagwali)