Wq/ha/Bryan Bayda

< Wq | ha
Wq > ha > Bryan Bayda

Bryan Joseph Bayda,(An haife Shi 21 ga watan Agusta a shekara ta 1961), ɗan ƙasar Kanada ne na Cocin Katolika na Ukrainian,wanda ke aiki a matsayin bishop na Eparchy na Saskatoon...

Zantuka

edit

Ayyukan al'adunmu yanzu suna da mahimmancin Kiristanci, kuma suna shigar da bangaskiya cikin rayuwarmu ta yau da kullun. Kuma wannan yana da mahimmanci a gare mu a matsayin Katolika na Ukrainian. A yau a Kanada, idan muna son mu yi wa juna bishara, a wannan yanayin, idan ina magana da ƙungiyar ’yan asali, ina bukatar in fahimci al’adarsu. Ina bukatan fahimtar harshensu, hanyoyin bayyana abubuwa, hanyoyin fahimtar yanayi, dangantakarsu da ita, sannan in yi murna tare da su kasancewar Allah a cikin dukkan waɗannan abubuwa. Me yasa wannan bishop na Ukrainian na Kanada yana son Uwargidanmu na Guadalupe (Mayu 19, 2021)