Peter Chardon Brooks Adams,(an haife shi ranar 24 ga watan Yuni)
Zantuka
edit- Doka kawai ra’ayin masu iko ne na wucin lokaci, saboda haka doka bata da daidai, tana sauya wa ne daga lokaci zuwa lokaci.
- Brooks Adams, The Law of Civilization and Decay: An Essay on History (1895), p. 165.
- A yayinda Paul Pigors yake da natsuwar cewa shine a kula da matsayin harkoki a tsakanin al’umma, Brooks Adams, kuwa na ganin cewa gudanarwa a matsayin muhimmin silar sauyin al’umma.
- Rumki Basu (a shekarar 2004), Public Administration: Concepts And Theories. p. 90