Brooke Bundy,(An haife ta ranar 8 ga watan Agusta, a shekara ta 1944 ), jarumar fim ce, kuma ‘yar Amurka ce.
Zantuka.
edit- Inaso in rika tunanin murmushi a matsayin sila ba a matsayin sakamako ba.
- Brooke Bundy Interview (Mayu 14 ga wata, shekara ta 2018)