Brigitte Anne-Marie Bardot,(an haife ta ranar 28 Satumba a shekara ta 1934), tsohuwar jarumar fim ce, ‘yar Faransa, mawakiya, kuma ‘yar tallar kwalliya ce, wacce daga baya ta zamanto ‘yar fafutukar hakkin dabbobi.
Zantuka
edit- Na kasance cikin matukar farin ciki, cikin yalwar arziki, matukar kyawu, cikin matukar lallaɓawa, matukar daukaka, sannan kuma matukar bakin ciki.
- Said in 1984, when interviewed on the occasion of her 50th birthday — as reported in Vocabulary Dictionary and Workbook (2006) by Mark Phillips, p. 17.