Bose Alao Omotoyossi,(An haife, ta ranar 6, ga watan Janairu , a shekara ta 1985), jarumar fim ce ta Nollywood, kuma furodusa.
Zantuka
edit- Na tsani in biyo mutum bashi kuma in rika bin shi don ya biyani kudi na. Bose Alao Omotoyosi cikakkiyar jarumar fim ce.
- A’a, babu wani abu da zai hanani wasan kwaikwayo sai dai mutuwa; shine abunda nike bege.