Wq/ha/Boriana Åberg

< Wq | ha
Wq > ha > Boriana Åberg

Boriana Åberg,(an haife ta 18 ga watan Nuwamba,a shekara ta 1968), ‘yar siyasar kasar Sweden ce, wacce take aiki a matsayin memba a Riksdag tun daga 6 ga watan Oktoban 2006.

Boriana Åberg (2015)

Zantuka

edit
  • Dimukradiyyar kasar Taiwan misali ce ta “Mutum biliyan daya a bangare daban na siyasa”, kuma yana da muhimmanci sauran kasashen dimukradiyya su tattaru wajen agazawa Taiwan wajen kare ra’ayoyin ta.