Binali Yıldırım (an haife shi a ranar 20 ga watan Disamba, shekara ta 1955) ɗan siyasan ƙasar Turkiyya ne wanda ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na 27 kuma na ƙarshe a Turkiyya daga shekara ta 2016 zuwa shekarar 2018 kuma shugaban Majalisar Dokokin ƙasar daga shekarar 2018 zuwa shekara ta 2019. Ya kasance Shugaban Jam'iyyar Adalci da Ci Gaba (AKP) daga shekarar 2016 zuwa shekara ta 2017, sannan ya zama shugaban majalisa har zuwa 2018.
Zantuttuka
edit- Yakin da Turkiyya ke yi da ta'addanci a yankin Gabas ta Tsakiya da Siriya da Iraki ba wai kawai ya tabbatar da tsaron 'yan kasarmu ba, yana kuma hana kwararar 'yan gudun hijira zuwa kasashen Balkan da Turai da kuma ayyukan ta'addanci.
- Takunkumin EU ba zai canza matsayin Turkiyya. Med ba' (Maris 29 ga wata, shekara ta 2018)